Bola Tinubu
Jonathan Vatsa ya bukaci Tinubu ya sauya salon mulkinsa tare da komawa ga talakawa, yana mai cewa zaben Osun gargadi ne ga APC kafin zaben shekarar 2027.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce Tinubu zai fi samun saukin lashe zaben 2027 fiye da 2023, yayin da ya ce adawa ta raunana saboda sauya sheka da rarrabuwa.
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya ce sauye-sauyen Tinubu na taimaka wa jihohi biyan albashi da fansho da gudanar da ayyuka ba tare da bashi ba.
Jami'ar APC ta yi alkawarin samawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kuri'a miliyan 1 a zaben shugaban kasa na shekarar 2027 a jihar Ondo duk da rikicin cikin gida.
FMBN na ba ‘yan Najeriya lamunin kudin mallakar gida har N50m amma da kuɗin ruwa 6% na shekara. An fitar da sharudda da yadda ake neman lamunin NHF.
Za a ji yadda Ademola Adeleke ya ci kwa-kwa kafin ya samu tazarce bayan barin PDP a 2025, a karshe an birne barakar Accord, ya tsaya takara ya ci zabe a Agusta 2026.
Babafemi Ojudu ya yi rubutu kan abin da ya sa karfin jam’iyya bai yi tasiri a zaben Osun ba. Ya fadi yadda aka yaki Rauf Aregbesola ta ciki da waje.
Musa Mai Sana’a ya sha da kyar daga fusatattun matasa a Katsina yayin da yake tallata Tinubu, Solomon Dalung ya yi kira ga siyasa ba tare da tashin hankali ba.
APC ta tara manya a Osun amma haka Ademola Adeleke ya ci zabe. A cikin wadanda aka dankara da kasa har da sanatan da ya ce a ‘kashe’ ‘yan jam’iyyar Accord a Osun.
Bola Tinubu
Samu kari