Bola Tinubu
Bola Tinubu ya taya Adeleke murnar lashe zaɓen Osun, ya bukace shi da haɗa kan jama’a, yayin da ya yaba wa INEC da jami’an tsaro kan zaɓe mai inganci.
Gwamna Ademola Adeleke ya gode wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bayan sake zabensa a jihar Osun, yana yabawa shugaban kasar kan tabbatar da dimokuradiyya.
Jigon Accord, Pelumi Olajengbesi, ya ce Tinubu ya taya Adeleke murnar nasarar zaben Osun kafin sanar da sakamakon, yana yaba wa shugaban kasar kan rashin tsoma baki.
Ibrahim Babangida ya ce babu juyin mulkin soja da ya yi nasara a Najeriya ba tare da tallafin fararen hula ba, tare da bayyana labarin Mamman Vatsa.
Dino Melaye ya zargi tsofaffin shugabannin PDP uku da sayar da jam’iyyar ga Bolabinubu, kafin Wike ya kara dagula rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar.
Ƙungiyar wasu ‘yan Arewa ta Tsakiya ta yi watsi da wuraren kiwon shanu da tikitin Musulmi da Musulmi a 2027, tare da neman a kawo ƙarshen kashe-kashe.
Atiku Abubakar ya garzaya kotu yana kalubalantar cancantar Bola Tinubu na takarar shugaban kasa a 2027, bisa zargin amfani da takardar NYSC mai suna daban.
Mataimakin Timipre Sylva ya yi watsi da rahotannin zargin juyin mulki, yana bukatar kafafen yada labarai su bambanta zargi da tabbatacciyar hujja.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci INEC ta tabbatar da sahihanci da adalci a zaben gwamnan Osun tare da amfani da zaben wajen gwada shirinta na zaben 2027.
Bola Tinubu
Samu kari