Bola Tinubu
Atiku ya ce yana da shaidar Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Reno Omokri ya kalubalanci ikirarin tare da neman Dele Momodu ya tabbatar da wani hoto.
Ministan Kuɗi Taiwo Oyedele ya ce tattalin arzikin Najeriya ya daidaita, yayin da hauhawar farashi ta ragu, ajiyar kuɗin waje ya ƙaru, kuma Naira ta samu daraja.
Atiku Abubakar ya ce yana da hujjar cewa Shugaba Bola Tinubu yana da shekaru 90, kuma zai gabatar da hujjar a kotu yayin da zaben 2027 ke karatowa.
Kayode Ogundamisi ya ce ƙakkarfan haɗakar siyasar Shugaba Tinubu ba zai tabbatar da nasarar 2027 ba idan ’yan Najeriya suka haɗu kan matsin tattalin arziki.
Dan takarar ADC a zaben shugaban kasa na 2027, Atiku Abubakar ya ce shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kai shekara 90 a duniya kuma yana shaidar da zai nuna a kotu.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya ce gwamnonin jam'iyyar APC 31 sun amince su tabbatar da nasarar Tinubu a 2027, tare da rage tsadar rayuwa a Najeriya.
Sheikh Abdurrahman Abubakar Azzamfari ya musanta cewa malamai 500 daga Arewa sun amince da sake zaɓen Tinubu a 2027, yana mai cewa ba a taɓa tattauna batun ba.
A labarin nan za a ji wasu daga cikin yan majalisar adawa a Najeriya sun fusata da yadda gwamnatin Tinubu ke aika sakon jaje ga yan Najeriya bayan an kashe su.
Ajiyar kudaden waje na Najeriya ta kai dala biliyan 53.11, mafi girma cikin sama da shekaru 17, yayin da kasar ke kara kusantar tarihin dala biliyan 53.25 na 2009.
Bola Tinubu
Samu kari