Bola Tinubu
Atiku Abubakar ya ce lissafin N600bn na rabon kudin da aka yi duka ƙarya ne, akwai sake a yawan iyalai da gwamnati ta ambata, yana ganin lissafin bai dace ba.
Omoyele Sowore ya ce shi kadai zai iya dawo da tallafin man fetur, yayin da Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin Tinubu ta bayyana yadda aka kashe kudaden tallafin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa nan gaba kadan za a fara samun kudin sufuri a Najeriya bayan z=wani zama da ya yi gwamnonin APC a Abuja.
Wannan labari yana magana ne kan Kwamitin Kamfen din Shugaba Bola Tinubu na Zaben 2027 da jam'iyyar APC ta yi, da kuma rashin sunayen wasu jiga-jigan 'yan siyasa
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya ta kara daukar matakan tsaro bayan shugaban kasa ya bada umarnin ceto masallata da aka sace a jihar Neja.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gana da gwamnonin APC a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, yayin da jam’iyyar ke ƙara shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027.
Malaman addinin Musulunci daga Izalah da shugabannin siyasa a taron JIBWIS a Jos sun amince da sake zaben Bola Tinubu a matsayin shugaban Najeriya a 2027.
Sanata Ali Ndume ya bukaci Shugaba Bola AhmedbTinubu ya cire jami’an da bai ganin sun cancanta daga gwamnati, yana zargin suna jawo mata matsaloli.
A labarin nan za a ji cewa Ralph Nwosu, dan takarar shugaban kasa a Najeriya ya bayyana cewa za a shiga yarjejeniya tsakanin Atiku da yan Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari