Bola Tinubu
Wata kungiyar goyon bayan Bola Tinubu ta Kudu maso Gabas ta shirya gana da Ohanaeze da dattawan Igbo domin roƙon Peter Obi ya janye daga takarar 2027.
Fasto Oluwarotimi Adeyeye ya bukaci Bola Tinubu ya janye takarar 2027, yana mai danganta kiransa da matsalolin tattalin arziki, tsaro da sauransu.
Shugaba Bola Tinubu ya fara hutun makonni uku a Turai, inda zai fara zaman hutun ne a London kafin ya dawo Najeriya domin yakin neman zaben 2027.
Hukumar DSS ta ƙara tsaro ga Atiku Abubakar, Peter Obi, Rotimi Amaechi da Rabiu Kwankwaso gabanin zaɓen 2027, yayin da INEC ta wallafa jerin ’yan takarar jihohi.
Bola Tinubu ya gabatar da dalilai hudu na hana sakin bayanan FBI da DEA da suka shafe shi, yayin da ADC da NDC ke neman a bayyana gaskiyar tarihin shugaban.
Atiku Abubakar ya yi alkawarin samar da shirin dala biliyan 100 ga matasa da ’yan kasuwa, yana mai cewa zai fitar da matasa daga dogaro da tallafi zuwa sana’o’i.
Sanata Abdulaziz Yari ya ce duk wanda ke alkawarin dawo da tallafin fetur yana yaudarar ’yan Najeriya, yayin da yake mayar da martani kan alkawarin Atiku Abubakar.
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo ya ce iyakokin Najeriya a bude suke, yana mai mayar da martani ga shirin Atiku na sake bude su.
Wani matashin dan siyasa ya bayyana zaɓen Atiku Abubakar a 2027 a matsayin jihadi, yana mai cewa zai iya ceto Najeriya daga matsalolin tattalin arziki da tsaro.
Bola Tinubu
Samu kari