Bola Tinubu
ADC ta zargi Atiku da amfani da sunan jam’iyya ba bisa ka’ida ba, tare da yin Allah-wadai da ƙoƙarin haɗa ta da wasu jam’iyyu gabanin zaɓen 2027.
Peter Obi ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi wa ’yan Najeriya cikakken bayani kan batutuwan da suka shafi tarihinsa, musamman karatunsa da aka jima ana magana.
Labaran kanzon kurege sun cika shafukan sada zumunta a makon da ya gabata. Rahoton nan ya tattaro karyayyakin da muka ci karo da su a a Facebook, WhatsApp, da X.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Timipre Sylva, ya yi murabus daga APC, yana mai sukar gwamnatin Tinubu tare da alakanta jam’iyyar da gazawa da rikicin siyasa.
Reno Omokri ya ce babu bayanan laifuffuka na Bola Tinubu a FBI, yana mai cewa bayanan da hukumar ke da su ba lallai ne su kasance na aikata laifi ba.
Jam’iyyun adawa za su taru a Abuja domin tattauna haɗin kai da dabarun kayar da Tinubu a 2027, yayin da PDP ta ƙi shiga taron da G-100 ta shirya.
Shugaba Bola Tinubu ya bar Najeriya zuwa Turai domin hutun makonni uku, yayin da mai ba shi shawara kan yada labarai ya ce hutun zai ba shi damar caja batirinsa.
Atiku Abubakar ya soki tafiyar Bola Tinubu Turai domin hutu, yana cewa Najeriya na cikin matsaloli yayin da shugaban ya zaɓi tafiya maimakon magance su.
Gwamnati ta kashe N37.6bn a tafiye-tafiye. Bola Tinubu ya yi balaguro 51 zuwa ƙasashe 30, sannan an kashe N700.7m a kan tafiye-tafiyen Uwar Gidan Shugaban Ƙasa.
Bola Tinubu
Samu kari