Bola Tinubu
Alkali Inyang Ekwo ya gargadi lauyoyi kan tattauna karar da Atiku ya shigar na zargin takardun NYSC na Bola Tinubu da ke gaban kotu a shafukan sada zumunta.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Reno Omokri ya yi ikirarin cewa bayanan Shugaba Bola Tinubu da FBI ke da su ba su nuna wata shaida ta aikata laifi ba.
APM ta bukaci Bola Tinubu ya janye daga takarar 2027 saboda cece-kuce kan zargin binciken miyagun ƙwayoyi a Amurka da kuma wasu bayanan FBI da DEA.
Gwamnan Ebonyi, Francis Nwifuru, ya gargadi shugabannin ƙananan hukumomi cewa za su rasa mukamansu idan APC ta gaza lashe yankunansu a zaɓen 2027.
Hasashen kungiyar PIG ya nuna Atiku Abubakar zai lashe jihohi tara a 2027, yayin da Bola Tinubu ke kan gaba da 20, Peter Obi kuma da jihohi takwas.
Hukumar FBI ta Amurka tabbatar cewa an taɓa gudanar da binciken Shugaba Bola Ahmed Tinubu dangane da laifuffukan da suka shafi safarar miyagun ƙwayoyi.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta dage karar da Atiku ya bukaci a soke takarar Bola Tinubu bayan lauyansa ya gaza mika takardun shari'a da shugaban kasa.
Kotu ta ɗage ƙarar Atiku kan cancantar Tinubu ta sake takara a 2027 zuwa 28 ga Satumba, yayin da aka zargi shugaban da gabatar da takardar NYSC ta bogi.
Kungiyar PIG ta duba halin da ake ciki a yanzu, ta yi hasashen yadda zaben 2027 zai kaya tsakanin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar da Peter Obi.
Bola Tinubu
Samu kari