Bola Tinubu
Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya ce Tinubu yana sane da wahalhalun 'yan Najeriya, yayin da ya bayyana matakan rage radadin matsin tattalin arziki.
Jigon NDC Ibrahim Abdulkarim ya bambanta burin Tinubu, Atiku da Peter Obi, yana cewa wasu na neman mulki ne yayin da Obi ke neman damar yi wa Najeriya hidima.
Kungiyar Miyetti Allah a Najeriya ta gargadi Bola Tinubu cewa za ta manta da APC a zaɓen 2027 idan ba a saki shugabanta Bello Bodejo da DSS ke tsare da shi ba.
Minista Nyesom Wike ya ce zai zama farkon wanda Atiku Abubakar ko Peter Obi za su far wa idan Bola Tinubu ya sha kaye a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Shugaba Tinubu ya yi alhinin rasuwar Sarkin Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman, yana yabawa jajircewarsa wajen yaƙi da matsalolin tsaro da samar da zaman lafiya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce Shugaba Bola Tinubu ba shi da ikon umurtar jihohi da ƙananan hukumomi yadda za su kashe ƙarin kuɗaɗen da suke samu.
Jakadan Najeriya mai jiran gado, Reno Omokri, ya ce akwai bayanan dukkan ’yan takarar shugaban kasa a zaben 2027 a Hukumar Binciken Manyan Laifuffuka ta Amurka (FBI)
Mazauna yankin Borgu a Niger na tserewa zuwa Jamhuriyar Benin saboda rashin tsaro, yayin da ADC ta roƙi Tinubu ya tura dakarun tsaro na dindindin.
Wata wasika daga Ofishin Jakadancin Amurka mai kwanan wata 4 ga Fabrairu, 2003, ta bayyana a kafafen sada zumunta, inda aka rubuta ranar haihuwar Bola Ahmed Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari