Bola Tinubu
Atiku Abubakar ya bayyana cewa karin kudin FAAC da jihohi ke samu ba gaskiya ba ne domin faduwar darajar naira da hauhawar farashi sun maida kudin marasa amfani.
Oluremi Tinubu ta roƙi ’yan Kudu maso Gabas su sake zaɓar Bola Ahmed Tinubu a 2027, yayin da sanatan ta ƙarfafa mata 2,500 a Imo da tallafin N100,000.
Ƙungiyar goyon bayan Bola Tinubu ta nuna fargabar yiwuwar tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff ya aikata abin da zai saba wa jam’iyyar APC a 2027.
Najeriya ta yi Allah-wadai da harin Houthis kan Saudi Arabia da ya jikkata mutane 73, tare da gargadin illar rikicin ga zaman lafiya da samar da makamashi.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya musanta cewa ya ce za a azabtar da ’yan Arewa daga Janairu zuwa Mayu idan Tinubu ya sha kaye a zaɓen 2027.
Ɗan takarar SDP, Adewole Adebayo, ya ce za a iya kayar da Shugaba Bola Tinubu a 2027, yana hasashen APC za ta zo ta ƙarshe idan masu zaɓe suka ƙi gwamnati.
Shugaba Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar mataimakin darekta a Aso Rock, Peter Onwubuariri, wanda ya rasu yana dan shekara 48 bayan jinya, ya kuma yabi kokarinsa.
Kayode Fayemi ya ce shawarar Atiku Abubakar na dawo da tallafin man fetur dabarar siyasa ce, kamar tikitin Musulmi da Musulmi na jam'iyyar APC a 2023.
Tsofaffin mambobin ANPP sun nemi APC ta ba ɓangaren jam’iyyar tikitin shugaban ƙasa na 2031, tare da ƙarin wakilci a gwamnati da kujerar mataimakin shugaban ƙasa.
Bola Tinubu
Samu kari