Bola Tinubu
Wani jigo a jam'iyyar PDP, Lere Olayinka, ya ce babban zaben shugaban kasa na shekarar 2027 zai fi wa Bola Ahmed Tinubu sauƙin samun nasara fiye da zaben 2023.
Sarakunan gargajiya a Jihar Yobe sun nuna cikakken goyon bayansu ga takarar Alhaji Baba Malam Wali na gwamna, gami da amincewa da tazarcen Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Atiku Abubakar ya zarge Bola Tinubu da jefa 'yan Nijeriya a matsi ta hanyar tsarin tallafin mai da ke gurgunta kasuwanci tare da samar da alheri ga abokansa kawai.
Tompolo ya kaddamar da yakin neman goyon bayan sake zaben Tinubu a Katsina, inda aka nada masu kula da kananan hukumomi 34 tare da raba musu motoci.
Godswill Akpabio ya bukaci matasan Arewa su goyi bayan sauye-sauyen tattalin arzikin Tinubu, yana cewa manufofin sun fara haifar da sakamako mai kyau.
Tsohon mataimakin gwamnan Bauchi Sagir Saleh da wasu jiga-jigan jam'iyyar APC sun fice daga jam’iyyar, suna zargin rashin adalci da tilasta ‘yan takara.
Gwamnatin Tarayya ta ciro dala miliyan 208.29 daga basussukan Bankin Duniya, yana daga cikin shirin tallafin jin dadin jama'a na biliyan 800 a Nijeriya.
NELFUND ta musanta wani hoto da ke cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da ɗaure ɗaliban da suka kasa biyan bashin karatu bayan kammala karatu.
Jam'iyyar APM a Najeriya ta bayyana cewa, idan Tinubu zai iya kuma ya gamsu da tsaron kasar nan to ya hau titin kasar nan ya yi tafiya zuwa wani gari.
Bola Tinubu
Samu kari