Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji abin da tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar AbdulSalami Abubakar ya fada a kan marigayi Muhammadu Buhari bayan rasuwarsa.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya cika a ranar Lahadi a birnin Landan bayan rabuwarsa da Mamman Daura ranar Asabar.
Bayan rasuwar Muhammadu Buhari, wani bidiyo ya nuna ganawar tsohon shugaban kasa da Bola Tinubu a taron kaddamar da littafi a watan Janairu 2024.
Yayin da ake jimamin rasuwar tsohon shugaban kasa, Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda ya bayyana halayen marigayi Muhammadu Buhari na raha da kishin kasa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai halarci jana'izar marigayi Muhammadu Buhari, ana sa ran shi zai karbi gawar gobe Talata kafin a wuce da shi Daura.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa kwamitin da zai jagoranci tsaraya da shirya jana'izar ƙasa ta musamman da ta dace da tsohon Shugaba Muhammadu Buhari.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Talata a matsayin ranar hutu don girmama tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya rasu a Landan.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bi jerin yan Najeriya da suka yi ta'aziyyar rasuwar Muhammadu Buhari.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tunatar da jama'a cewa su zama masu gaskiya, rikon amana kare abin ya rataya a wuyansu.
Bola Tinubu
Samu kari