Bola Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya nuna rashin gamsuwarsa kan matakin da Shugaba Bola Tinubu ya dauka na cire tallafin man fetur.
Dr. Farah Dagogo ya ce kawancen ADC zai iya kayar da APC a 2027 idan aka mai da hankali kan dimokuraɗiyya da haɗin kai, la'akari da rawar da Atiku ke takawa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan ya kai ziyarce-ziyarce a kasashen Saint Lucia da Brazil. Tinubu ya samu tarba daga manyan jami'ai.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Sunday Dare, ya yi.martaɓi ga Nasir El-Rufai kan batun tazarce a 2027. Ya ce El-Rufai bai isa hana tazarcen Tinubu ba.
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Bola Tinubu, Femi Gbajabiamila, ya nuna gamsuwarsa kan kafa hadaka da shugabannin jam'iyyun adawa suka yi.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya aika da sakon gargadi ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan zaben 2027 da ake tunkara.
Gwamnatin Najeriya ta jajanta wa Amurka bisa ambaliyar ruwan da ta kashe mutane 120 a jihar Texas. Ana cigaba da neman mutanen da aka rasa bayan ambaliyar.
Malam Garba Shehu ya ce tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da dama aka gudanar da zaben 2023 cikin adalci da gaskiya wand ya ba Bola Tinubu nasara.
Gwamnatin Amurka ta yi martani kan kin karbar 'yan cirani da suka hada da fursunoni da shugaba Trump ya ce zai turo Najeriya daga Amurka kan dokar biza.
Bola Tinubu
Samu kari