Bola Tinubu
Fadar Shugaban Ƙasa ta soki Atiku Abubakar kan tallafin matatun mai, tana cewa tsarin ya gaza a lokacin da yake mataimakin shugaban ƙasa a ƙasar.
Jigon APC, Denge Josef Onoh ya bukaci Wike ya shiga APC ko ya janye, yana gargadin cewa Rainbow Coalition na iya raunana jam’iyyar gabanin zaben 2027.
Ƙungiyar ’yan siyasar kabilar Igbo a jihohin Arewa 19 da Abuja ta amince da Shugaba Bola Tinubu a 2027, tare da alkawarin samo masa ƙuri’u miliyan biyu.
Shugaba Bola Tinubu da Atiku Abubakar sun kashe dala miliyan 10.2 wajen bin kafa a Amurka, yayin da N14bn din zai iya tallafa wa kananan sana’o’i 56,000 a Najeriya.
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar dattijon ƙasa, fitaccen ɗan kasuwa kuma tsohon gwamnan tsohuwar jihar Gongola, Bamanga Tukur.
An zabi wasu su yi wa Bola Tinubu/Kashim Shettima kamfe amma sun ki, sun nuna za su yi amfani da ƙarfinsu wajen tallata ADC a zaɓen shugaban ƙasa na 2027,
Sanata Victor Umeh ya ce Rabi’u Kwankwaso ba zai sha kaye a Kano a zaben 2027 ba idan an gudanar da sahihin zabe, yana mai cewa farin jininsa zai taimaka wa NDC.
Sanata Abdulaziz Yari zama lauyan shugaba Bola Tinubu, ya haska hikimar dokar haraji da cire tallafi. Darektan kamfen ya ce an kashe $7bn a sayen makamai.
Hukumar INEC ta bukaci kotu ta yi watsi da karar Atiku Abubakar kan takardun shugaba Bola Ahmed Tinubu saboda rashin iko ko hakkin shigar da korafin.
Bola Tinubu
Samu kari