Bola Tinubu
Gwamnan Jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya ce ba Shugaba Bola Tinubu ya kamata yan Najeriya du tuhuma kan yadda aka yi da kudin tallafin mai da aka cire a Najeriya.
APC da Shugaba Bola Tinubu sun roƙi Babbar Kotun Tarayya da ta yi watsi da gaba ɗaya ƙarar da Alhaji Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, ya shigar.
Obafemi Martins ya sanar da shirya gasar ƙwallon matasa domin tallafa wa kamfen ɗin Tinubu na 2027, yana mai cewa zai ɗauki nauyin gasar da kansa.
Daraktan yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC, Sanata Abdulaziz Yari, ya ce babu wani ɗan takarar shugaban ƙasa da ya kai Shugaba Bola Ahmed Tinubu nagarta.
Kashim Shettima ya tashi daga Abuja zuwa Indiya domin wakiltar Tinubu a taron BRICS na 18, inda Nigeria za ta nemi ƙarfafa kasuwanci da zuba jari.
Peter Obi ya ce ya lashe zaben 2023, yayin da APC da Fadar Shugaban Ƙasa suka yi watsi da ikirarinsa, suna cewa zai fuskanci rashin nasara a 2027.
Ƙungiyar Charismatic Bishops Conference of Nigeria ta ayyana goyon bayanta ga Shugaba Bola Tinubu domin sake tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Matar tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Titi Abubakar, ta ce a zaɓi mijinta a zaɓen 2027, ta ce ayyukansa masu kyau za su sa mutane da kansu su buƙaci ya maimaita.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce shirin NELFUND ya taimaka wajen rage wa yaran talakawa matsalar kuɗin karatu a manyan makarantu.
Bola Tinubu
Samu kari