Majalisar dokokin tarayya
Majalisar dattawa a Najeriya ta kaure da hanayaniya biyo bayan mika wani kuduri dake kokarin dirsashe matakin shugaba Buhari na nadin sabbin hafososhi n tsaro.
Majalisar wakilan Najeriya sun nuna damuwarsu kan harin da aka kai a filayen jirgi na ƙasar nan, sun bukaci ministan Sufurin jiragen sama yazo ya musu bayani.
Shugaban masu rinjaye na majilisar wakilan ƙasar nan, Alhassan Ado Doguwa ya ƙalubalaci majalisar dattijai cewa basa musu adalci idan sun tura musu d ƙudiri.
Kungiyar kwadugo ta NLC zatayi kangamin nuna rashin amincewa da shirin yan malisun tarayya na chanja mafi karancin albashi daga yadda yake a yanzun zuwa wani
Majalisar dattijai a Najeriya sun amince da kashe wasu makudan kudade don sayawa 'yan sanda barkonon tsohuwa don inganta aikin 'yan sanda a fadin kasar Nigeria.
Majalisar dattawan Najeriya ta gayyaci gwamnan babban bankin kasar domin ya bayyana dalilai da suka jawo haramta kudaden intanet da aka fi sani da cryptocurrenc
Wani dan majalisar tarayya daga jihar Sokoto ya bayyana cewa ya kashe wani dan fashi da makami da afkawa gidansa. Ya kuma raunata wasu daga cikin 'yan fashin.
Sababbin ma'aikata da Majalisar Dokoki ta dauka a shekarar 2017 sama da mutm 300 sun koka kan albashin su da ba a biya su ba tun da suka fara aiki a ma'aikatar.
Ma'aikatar lafiya ta bayyana yadda za a sayi, adana da kuma gudanar da rigakafin COVID-19. Ministan ya bayyana gamsuwa da shiryawar gwamnatin dan yin haka.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari