Majalisar dokokin tarayya
Kasa da kwanaki 30 kafin rantsar da majalisar dokoki na tara, yawan masu yiwa Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, da kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara fadanci ya ragu sosai.
Mai magana da yawun majalisar wakilai ta tarayya, Abdulrazak Namdas (APC Adamawa), ya bayyana burinsa na fitowa neman takarar kujerar Kakakin Majalisar Wakilai. Namdas wanda ya bayyana hakan jiya Talata, 26 ga watan Maris, a...
Majiyar Legit.com ta ruwaito wani dan jarida yana bayyana cewa barayi na cin karensu babu babbaka a harabar majalisar, inda suke satan batiran motoci tare da barnata motocin, domin kuwa shima dan jaridar ya fuskanci wannan matsala
Majiyar Legit.com ta ruwaito Sanatan ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa daya fitar ta bakin kaakakinsa, Kayode Odunaro a babban birnin tarayya Abuja, inda yace ba zai zura wasu yan tsirarun Sanatoci su nemi yi ma shugaban kasa
An tashi baram baram ba tare da cimma matsaya ba a zaman tattaunawa daya gudana tsakanin kungiyar Malaman jami’o’in Najeriya, ASUU, da gwamnatin Najeriya akan yajin aiki na dindindin da ASUU ta shiga tun kimanin wata daya daya shu
Sai dai mataimakin daraktan watsa labaru na rundunar Sojan jasa, HT Tagwai ya musanta wannan rade radi, inda yace babu gaskiya cikin maganar wai suna kokarin kwace majalisar bane, yace an kara adadin Sojoji ne don gudun kada yan s
LEGIT.com ta ruwaito Sanata Nazif Suleiman ne ya mika ma majalisar cikakken kwaskawararren dokokin, wanda a baya shugaba Buhari yayi watsi dasu, inda yace majalisar ta yi coge akan wasu muhimman abubuwa a wajen shirya dokokin.
Uzurin da Sanata Bukola Saraki ya bayar na hana Sanata Akpabio mayar da martani shine kan cewa kujerar da Sanata Akpabio ke zaune a kai bata da na’urar yin magana, don haka ko yayi magana babu wanda zai ji shi da kyau.
Wasu daga cikin yayan jam’iyyar APC sun yi gaban kansu wajen yin juyin mulki a majalisar dokokin jahar Ekiti inda suka tsige kaakakin majalisar, Honorabul Kola Oluwawole a zaman majalisar na ranar Alhamis 11 ga watan Oktoba, inji
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari