Majalisar dokokin tarayya
Abuja - Majalisar wakilan tarayya ta yanke shawara kaddamar da bincike kan lamarin makamai 178,459 da suka yi batan dabo a ma'ajiyar hukumar yan sandan Najeriya
Sanatocin Najeriya sun gabatar da wani kudiri da ke neman a hana masu gidajen haya karbar kudin shekara daga masu yin haya, cewa ba kowa ne ke da karfin ba.
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai, ya ce sabon kudirin gyaran dokokin zaben za a gabatar da shi a zauren majalisa nan da ranar Larabar nan zuwa.
Majalisar dattawan Najeriya ta dawo daga hutun Kirsimeti da sabuwar shekara a yau Talata, 18 ga watan Janairu, jim kadan bayan nan sai ta shiga ganawar sirri.
Wani ma'aikacin majalisar dokokin Najeriya ya fado daga saman matakalan majalisa yayin da yake haurawa. An ce ya fadi nan take kuma ya mutu inji rahoton da muka
Kamar yadda yake bisa al'adar kasar mafi yawancin yan majalisar dokokin tarayya basa samun damar komawa kan kujerunsu bayan zabe saboda wasu dalilai mabanbanta.
Kungiyar dake fafutukar ganin an tafiyar da dukiyar ƙasa bis adalci, SERAP ta maka shugabanajalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, da Femi Gbajabiamila, a kotu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa da yadda yake jin dadin yadda jam'iyyar APC ke tafiyar da harkokin mulkin kasar. Ya ce ba matsala a kasar.
Gwamnatin jihar Legas ta yi rashin wata 'yar majalisar dokokin jihar wacce itace mace ta farko da ta taba zama mataimakiyar kakakin majalisar dokokin jihar Lega
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari