Majalisar dokokin tarayya
Kwamitin da majalisar wakilai ta kafa ya gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya da kum shugaban sojoji na ƙasar nan su bayyana a gabanta don amsa tambayoyi.
Kungiyar dake fafutukar kare hakƙin bil'adama ta SERAP ta kai karar shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan da kakakin majalisa, Femi Gbajabiamila, gaban kotu.
'Yan majalisar tarayya waɗan da suka fito daga jihar Kogi sun ce suna goyon bayan gwamnan Kogi, Yahaya Bello, kuma basu da tabbas ko zasu yi allurar rigakafin.
Majalisar dattawa a Najeriya ta kaure da hanayaniya biyo bayan mika wani kuduri dake kokarin dirsashe matakin shugaba Buhari na nadin sabbin hafososhi n tsaro.
Majalisar wakilan Najeriya sun nuna damuwarsu kan harin da aka kai a filayen jirgi na ƙasar nan, sun bukaci ministan Sufurin jiragen sama yazo ya musu bayani.
Shugaban masu rinjaye na majilisar wakilan ƙasar nan, Alhassan Ado Doguwa ya ƙalubalaci majalisar dattijai cewa basa musu adalci idan sun tura musu d ƙudiri.
Kungiyar kwadugo ta NLC zatayi kangamin nuna rashin amincewa da shirin yan malisun tarayya na chanja mafi karancin albashi daga yadda yake a yanzun zuwa wani
Majalisar dattijai a Najeriya sun amince da kashe wasu makudan kudade don sayawa 'yan sanda barkonon tsohuwa don inganta aikin 'yan sanda a fadin kasar Nigeria.
Majalisar dattawan Najeriya ta gayyaci gwamnan babban bankin kasar domin ya bayyana dalilai da suka jawo haramta kudaden intanet da aka fi sani da cryptocurrenc
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari