Majalisar dokokin tarayya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 7 ga watan Satumba, 2022 ya gabatar da kasafin kudin 2022 gaban mambobin majalisar dokokin tarayya a FCT Abuja.
Komai ya kankama domin gabatar da kasafin kudin 2022 a gaban yan majalisar wakilai da na dattawa a hade. Ana sa ran zai isa majalisar misalin karfe 11 na safe.
Sanata mai wakiltar arewa maso gabashin jihar Benuwai, Sanata Gabriel Suswam, yace Najeiya na kan siraɗin tarwatsewa matukar shugabanni ba su ɗauki mataki ba.
Majalisar wakilan tarayya ta bi sahun takwararta majalisar dattijai wajen kira ga shugaba Buhari ya gaggauta ayyana yan fashin daji a matsayin yan ta'adda.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Jalingo, babban birnin jihar Taraba, ta yanke hukuncin tsige ɗaya daga cikin yan majalisun tarayya dake wakiltar jihar.
Abuja - Ɗan majalisar tarayya daga jihar Benuwai, ya bayyana sauya shekarsa daga Labour Party, zuwa jam'iyyar APC mai mulki a zaman majalisa na yau Talata.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi majalisar dattijai ta zare sunayen ma'aikatu biyu daga mambobin majalisar zartarwa na sabuwar dokar man fetur PIA.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya bada rantsuwar fara aiki ga sabon sanatan mazaɓar Cross Rivers ta arewa, Sanata Agom Jarigbe, ranar Laraba.
Abuaja - Karamin ministan hakar ma'adanai, Dakta Uche Ogah, ya bayyana cewa ana amfani da jiragen alfarma wajen fasa kwaurin albarkatun zinare daga Najeriya.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari