Majalisar dokokin tarayya
Gusau, jihar Zamfara - Mutum 18 cikin 22 na mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara sun amince da kudirin tsoge mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau.
Abuja - An gurfanar da wani dan majalisar wakilan tarayya, Gabriel Saleh Zock, ranar Alhamis gaban kotu kan zargin hannu cikin almundahanar makudan miliyoyi 185
Majalisa ta fahimci akwai cutarwa wajen shigo da man fetur da lalatacce ne cikin kasar nan, ta umarci NNPC ya dakatar da kamfanonin da ke hannu a shigo da man.
Kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Nasiru Magarya, ya umurci magatakardan majalisar, Shehu Anka, ya rabawa dukkan yan majalisa takardar fara shirin tsige.
Ahmad Lawan, ya nada tsohon shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa, Emmanuel Bwacha, a matsayin shugaban kwamitin sayan kayayyaki na majalisar dattawa.
Kwamitin majalisat dokokin tarayya ya baiwa ministocin Najeriya wa'adin kwanaki bakwai kacal su bayyana a gabansu kan rahoton ofishin Audita Janar na ƙasa.
'Yan siyasar kasar nan da basu da digiri za su iya shiga matsala yayin da majalisa ke kokarin kawo dokar da za ta hana wanda bai da digiri tsayawa takarar a 202
Jama'ar da suka kada wa dan majalisar wakilai, Magaji Da'u kuri'a sun kai wa tawagarsa farmaki a ranar Alhamis a karamar hukumar Birnin Kudu ta jihar Jigawa.
Tabbatar da wadanda aka nadan a ranar Laraba, 2 ga watan Fabrairu, ya biyo bayan nazarin rahoton kwamitin majalisar dattawa kan INEC, inji rahoton Punch...
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari