Super Eagles
Dan wasan Afrika ta Kudu ya bayyana yadda ya shirya buga kwallo da 'yan Najeriya a wasan da ake bugawa na AFCON a mako mai zuwan nan idan Allah ya kaimu.
Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta yaba da irin gudunmawar da Shugaba Tinubu ya ba tawagar Super Eagles a gasar cin kofin AFCON.
Yayin da Najeriya ta tsallake zuwa wasan kusa da na karshe, an tattara bayanai kan kasar da za ta iya karawa da ita a wasan tsakanin Cape Verde ko Afrika ta Kudu.
Shugaba Tinubu ya karfafi guiwar Super Eagles a yayin da take shirin buga wasan daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin nahiyar Afrika (AFCON) da Angola.
Ahmed Musa ya na cikin kwararrun ‘yan wasan Super Eagles wadanda aka dade ana yi da su. Musa ya fadawa 'yan kwallon Najeriya yadda za ayi nasara a kan Angola.
Tawagar 'yan wasan Najeriya ta Super Eagles za ta samu kyautar N2.24bn idan ta doke tawagar Palancas Negras ta Angola a wasan daf da na kusa da na karshe.
Kamfanin 'Opta supercomputer' ya yi hasashen cewa Super Eagles ta Najeriya ce ke da rinjaye a zarafin lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON 2023) da ke gudana.
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afirika (CAF) ta zabi dan wasan gaba na Najeriya, Victor Osimhen, domin yi masa gwajin kwaya bayan wasan Najeriya da Kamaru.
yayin da aka kammala zagayen farko na gasar kofin Nahiyar Afirka, kasashe 10 sun samu damar tsallakawa zuwa zagaye na 16, yayin da aka kori kasashe 5.
Super Eagles
Samu kari