Aminu Waziri Tambuwal
Korar tazo ne a lokacin tashin hankali tsakanin Cambodia da Amurka akan shugaba Hun Sen. Amurka dai sun musanta shiga siyasar Cambodia. Har yanzu dai Gwamnatin Cambodia bata ce komai ba akan wannan Korar. Cambodia dai basa wasa
Za ku ga jerin Gwamnonin da zuwa ko kafin 2019 za su tattara su bar kujeran su dalilin kammala wa’adin su da su kayi na shekaru 8 a kan gadon mulki. Daga cikin su akwai Shugaban Gwamnonin Najeriya watau Abdulaziz Yari.
Za ku ji cewa babban abin da ya sa Gwanna Jihar Imo Rochas Okorocha yake yi wa Inyamuran Najeriya kuka inji har ta kai ya nemi Malaman addini su sa baki wajen ganin jama'a sun fito kwan-su da kwarwata wajen zabe.
Za ku ji cewa Gwannan Sokoto da ake sa rai zai yi takarar Shugaban kasa da Muhammadu Buhari ya ba PDP kunya. Mai magana da yawun bakin Gwamnan Sokoto ya maidawa Sahara Reporters martani bayan tace zai tsaya 2019.
MURIC tayi kaca-kaca da Gwamnatin Buhari kan batun Almajiranci. Kungiyar tace ya kamata Gwamnatin nan ta kawo karshen Almajiranci in ana so Boko Haram ya zama tarihi a Najeriya. Ko shin Shugaba Buhari zai kawo karshen bara?
Babban Kotun Tarayya a Sokoto ta umurci 'Yan Shi'a da su bi dokokin Jihar Sokoto a kan Addinai. Ta yi wannan umurni ne a yayin gudanar da shari'a a tsakanin kungiyar da Gwamnatin Jihar da wadansu mutane 6 wadanda kungiyar ta shiga
Jigo a jami'iyyar PDP kuma Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Attahiru Dalhatu Bafarawa ya kalubalance Gwamna Aminu Waziru Tambuwal ya fito filli ya bayyanawa al'umma adadin kudaden da ya gada lokacin da ya karbi mulki a 2015.
Da yake nuna ginin katafaren ginin ga manema labarai, kwamishinan kula da lafiyar dabbobi da inganta noman kifi, Alhaji Tukur Alkali, ya ce kamfanin zai mayar da hankali ne wajen inganta irin nau'in shanu da muke da su a kasar.
Tambuwal ya ce, jihar Sokoto na daga cikin jihohin Najeriya da Allah ya yi wa baiwar ma'adanai masu matukar muhimmanci, kuma hakan ne ya saka gwamnatinsa hada gwuiwa da kamfanin domin samar da takin daga sinadaran takin gargajiya
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari