Aminu Waziri Tambuwal
Gwamnan jihar Sakkwato ya bada naira miliyan 4 kudin jinyar Maryam Abubakar
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Tambuwal ya bada tallafi kudi naira miliyon 4 don jinyar Maryam Abubakar wanda take fama da ciwon kansar hanta a kasar India
Ayyukan 10 da gwamnatin Sokoto bayyana a ranar demokradiyya (Hotuna)
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da wasu ayyukan gwamnati 10 don inganta rayuwan al’umman jihar Sakkwato a ranar bikin demokradiyya
Shugaban kasa Buhari, Bukola Saraki sun halarci bikin yar gwamnan jihar Sakkwato (hotuna)
Yar gwamnan jihar Sakkwato Aisha ta yi aure da angonta Muhammad Dikko Dahiru, bikin da akayi a gidan gwamnatin jihar wanda ya samu halartan manyan mutane.
Jihar Sakkwato za ta samar da hekta 1000 na kiwo
Tambuwal ya kuma ce gwammnatin jihar za ta kaddamar da shirin samar da madara domin riba kafin karshen shekarar nan
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari