Aminu Waziri Tambuwal
Gwamnan jahar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da aikin tantancewa tare da yi ma bakin haure mazauna jahar Sakkwato rajista tare da hadin gwiwar hukumar kula da shige da fice ta Najeriya.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, ya hori shugaban kasa Muhammadu Buhari ya maida komai ba komai ba sakamakon nasarar da ya samu. Ya kara da jinjinawa Alhaji Atiku Abubakar bisa ga jajircewarsa da kuma yarda da fannin...
abon abinda ya samu jam'iyyar a jihar Sokoto kuwa shine hukuncin kotun daukaka kara da ta umarci a yi sabon zaben mazabar tarayya ta arewacin SOkoto da Kudancin Sokoto, jaridar Daily Trust ta ruwaito...
Hukumar ‘yan sandan jihar Sokoto, ta ce, ta samu bindigogi 102 daga tubabbun ‘yan bindiga sakamakon samun sasancin da gwanatin jihar tayi da su. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Ibrahim Kaoje, ya bayyana hakan yayin mika makaman...
APC ta yi magana game da kashin da ta sha a hannun PDP a Kotu a Bauchi wannan shi ne jawabin farko na APC bayan ta rasa kujerar Gwamna a Kotu.
Wammako, Sanata mai wakiltar jihar Sokoto ta Arewa, ya fadi hakan ne yayin da yake gabatar da jawabi ga magoya bayansa a gidansa da ke Sokoto, tare da bayyana hukuncin kotun da ya tabbatar da samun nasarar Tambuwal akwai kuskure
Gwamnatin jahar Sakkwato ta sanar da biyan kimanin naira miliyan 300 don biya ma daliban jahar kudin jarabawar kammala sakandari na WAEC da NECO na shekarar 2018/2019 wanda hukumomin jarabawar ke binta bashi.
Masu korafin sun sanar da hukumar EFCC cewa shugaban hukumar da akawun sun gaza biyansu albashinsu na tsawon watanni uku ba tare da wani dalili ba. Sun yi zargin cewa abokan aikin nasu sun karkatar da kudin biyansu albashi zuwa wa
Bisa la'akari da irin nasarar da sulhu da 'yan bidigar a jihar Katsina ke samu, gwamna Masari ya bayyana karfin gwuiwarsa a kan cewa tattaunawar da za a yi a Maradi zata kawo karshen duk wani kalubale da barzanar tsaro da jiharsa
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari