Yan ta'adda
Wani matashin da ba a bayyana sunansa ba ya wallafa wani faifan bidiyo inda yake barazanar shiga cikin yan bindiga ko Boko Haram idan ba a taimake shi ba.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wasu masu makoki a kauyen Rim, jihar Plateau, inda suka harbi matashi.
Wasu 'yan bingida sun kai hari gidan tsohon ministan wasanni, Damishi Sango a jihar Filato. Sun kashe wata mmata 'yar uwar shi bayan sun harbi dan sanda.
Jami'an tsaro sun kama mutum 14 da ake zargi da kai hari da ta'addanci a Benue. Mutanen da aka kama 'yan kungiyar dan ta'adda Konyo da ake nema ido rufe.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an yan sanda a jihar Katsina sun yi tsayin daka a lokacin da wasu 'yan ta'adda suka so mamaye sansaninsu a Kankia.
Gwamnatin Zamfara ta karyata ikirarin yan bindiga cewa sun kama kanin Gwamna Dauda Lawal, ta ce suna amfani da fursunoni wajen yaɗa ƙarya da ƙara wa kansu ƙarfi.
Bashir Maniya, tsohon ɗan bindiga da ya tuba, ne ya kashe Kachalla Yellow Danbokolo a yaƙin da suka yi, amma shi ma ya rasa ransa a hannun mayakan Turji.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Bello Turji yana neman a yi sulhu bayan mutuwar dan uwansa kuma kwamandansa, Kachalla Yellow Danbokolo a Zamfara.
A wannan labarin, za a ji cewa mazauna Shinkafi da sauran sassan Zamfara sun bayyana cewa yanzu haka an firgita yan ta'adda da ke karkashin Bello Turji.
Yan ta'adda
Samu kari