Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo ya shawarci 'yan Najeriya da su dukufa da addu'o'i domin kuwa matsalolin Najeriya sun zarce duk yadda tsammani a kasar.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana kasar Najeriya a matsayin kasar da yanzu haka ke kwararar da daci da bakin ciki maimakon zuma da madara.
BMO ta zargi tsohon shugaban kasa Obasanjo da shirya makarkashiya don kifar da gwamnatin Buhari. Sai dai ba a ambaci sunan tsohon shugaban kasar ba kai tsaye.
A kalla mutane biyu ne suka rasu sakamakon fashewar bututun iskar gas a cikin harabar Dakin Karatu na tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo Presidential Librar
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya shawarci gwamnatin Buhari kan hanyoyin da za a bi don tabbatar da an magance matsalar tsaro da kasar ke yi.
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya bayyana irin kwarin gwiwar da yake da shi game Najeriya, ya kuma shaida cewa, kasar za ta shawo kan matsalolin da take fama das
Tsohon shugaban kasan Najeriya ya roki gwamnatin Buhari ta yafewa tubabbun 'yan bindiga da suka shirya ajiye makamansu. Yace hakan zai taimaka kwarai da gaske.
Sheikh Gumi ya gana da tsohon shugaban kasa Obasanjo. Sun tattauna matsalar tsaron Najeriya tare da shawartar gwamnatin tarayya da ta kirkiri kotun 'yan bindiga
Alamu sun nuna cewa tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya gwada wa ƴan Najeriya cewa shekaru ba a bakin komai suke ba. Kamar yadda alamu suka nuna, tsohon.
Olusegun Obasanjo
Samu kari