Olusegun Obasanjo
Zan iya cewa na san Shugaba Buhari saboda ya yi aiki da ni. Amma sau da yawa na kan tambayi mutane, shi ne ko kuwa ya canza ne daga Buhari da na sani? Ban yarda
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce abun damuwa ne yadda 'yan bindiga ke cin karensu babu babbaka a yankin arewa maso yammacin kasar nan inda shugaban.
A yayin da ya ake hira da shi a wani shirin tattaunawa kai tsaye ta yanar gizo, Obasanjo ya musanta zargin cewa ya dauko marigayi Yar'adua tare da bashi takara
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya goyi bayan Muhammadu Buhari a shekarar 2015 duk da cewa ya san 'bai san komai ba' Olagunsoye Oyinlola, tsohon gwamnan
Laftana Janar Tukur Buratai ya mika shugabancin gidan soja ga sabon hafsun sojoji, a lokacin ya ce saura kiris tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya yi masa ritaya.
A wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta da kafafen sadarwa da ke kan yanar gizo, an ga tsohon shugaban kasar Nigeria, Olusegun Obasanjo, ya na
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayar da sakonsa na sabuwar shekara ga 'yan Najeriya, inda yace lokaci yayi da shugabannin Najeriya zasu.
Obasanjo ya nuna ƙin amincewarsa cewa, Allah ne ya ƙaddara halin talauci da Najeriya ke ciki, inda ya dora alhakin hakan ga shugabannin da jefa ta cikin wannan
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bada labarin yadda Janar Olu Bajowa mai ritaya ya ceci rayuwarsa inda ya tsallake mutuwa daga hannun Dimka.
Olusegun Obasanjo
Samu kari