Adams Oshiomole
Mun ji labarin yadda Buhari da Shugabannin APC su ka kashe wutar rigimar Jam’iyya. Gwamnoni da Manyan Jam’iyya su taimaka wajen kawo sulhun da aka yi kwanaki.
Sanata Hope Uzodinma ya na ganin akwai hannun PDP a tirka-tirkar Oshiomhole amma Gwamna Nyesom Wike ya yi masa raddi a gidan gwamnatin Ribas da ke Fatakwal.
A ranar Laraba ne Legit.ng ta rawaito cewa alamu na nuni da cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya amince da rage farashin litar man fetur zuwa N125 daga tsoh
Shugaban jam'iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole ya roki a yafewa juna bayan rigimar da te nemi ta barkewa APC. Oshiomhole ya bukaci a manta da abin da ya faru.
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki, kwamared Adams Oshiomole ya bayyana cewa ya dauki muhimmin darasi daga rikita rikitan shugabanci da ta dabaibaye jam’iyyar har
Osita Okechukwu ya ce Adams Oshiomhole babbar annobar da ke cikin APC. Dazu kun ji cewa Oshiomhole ya ruga wajen Abba Kyari game da rikicin cikin gidan APC.
Shugaban Jam’iyyar All Progressive Congress na kasa, Adams Oshiomhole ya isa sakatariyar jam’iyyar domin komawa bakin aiki bayan dakatar dashi da kotu ta yi.
A jiya Litinin, shugaban gwamnonin APC, Atiku Bagudu ya shaidawa ‘Yan jarida cewa an dakatar da taron NEC da za ayi. Ita kuma NWC ta ce yau za ta zauna an jima.
A daidai jiyan ne kuma kotun daukaka kara ta ba Adams Oshiomhole nasara. Hakan na nufin yunkurin tunbuke Oshiomhole daga kujerar Shugaban APC ya gamu da cikas.
Adams Oshiomole
Samu kari