Adams Oshiomole
A cikin jawabin da ya fitar ranar Lahadi, Tinubu ya bayyana cewa abin takaici ne cewar har ta kai ga masu wannan buri sun kitsa dakatar da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole. "Duk da mun samu nasarar dakile yaduwar
Labari ya zo mana dazu cewa wasu sun tuge allon hoton Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole daga Sakariyar Jam’iyya da ke babban birnin tarayya da ke Abuja.
Rigimar APC ta sa wasu Gwamnonin da ke goyon-bayan Oshiomhole su na neman hanyar ganin Buhari yau domin su hana a tunbuke Shugaban APC.
Wani daga cikin manyan APC ya ce shi ne Shugaba, domin har gobe Oshiomhole bai dawo ba. Yanzu dai rigimar cikin gidan APC ta rincabe.
Mun ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi tsaye domin samun maslaha tsakanin Gwamnonin APC da Adams Oshiomhole inda ake sa ran cewa za a cin ma maslaha.
Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya zare jiki daga zargin sauke Oshiomhole. Gwamnan Kogin ya yi wuf ya karyata zargin yi wa Oshiomhole kutun-kutun.
Gwamnonin APC a karkashin PGF sun ce sai an dawo da ‘Ya ‘Yan Jam’iyyar da aka dakatar. Gwamnonin APC su na ganin Adams Oshiomhole ya saba doka.
A jiya wani na-kusa da Oshiomhole ya fallasa Gwamnan da ya jefa APC a matsala. Ya ce Godwin Obaseki ne ya ke da hannu a kokarin tunbuke Adams Oshiomhole.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta kira wani taron gaggawa na masu ruwa da tsaki, wanda za a gudanar a ranar Talata, 17 ga watan Maris, 2020 a Abuja.
Adams Oshiomole
Samu kari