JAMB
Kimanin makarantu ma su bayar da shaidar digiri 51 a Najeriya, ba za su dauki duk dalibin da ya samu maki kasa da 180 ba a jarabawar JAMB ta shekarar 2020.
Hukumar shirya jarawabar shiga jami'a da makarantun gaba da sakandire, ta kayyade yawan makin da sai dalibai sun samu kafin samun nasarar ci gaba da karatunsu.
Da dalibai 27 da suka yi magudin jarabawa a jihar Imo, jihar ta shugabanci jerin jihohi 31 da aka tafka magudin jarabawar share fagen shiga manyan makarantu.
Hukumar shirya jarabawar samun gurabe a makarantun gaba da sakandari, JAMB, ta sanar da antaya zambar makudan kudi naira biliyan 7 ga asusun gwamnatin tarayya.
A Ranar Juma’a Hukumar ICPC ta tattara gidaje, da makarantun tsohon Jami'in JAMB. ICPC ta karbe gidajen Dibu Ojerinde bayan an gano kadarorinsa sun yi yawo.
Hukumar shirya jarabawar neman gurbi a manyan makarantun gaba da sakandari, JAMB ta yi kira ga yan Najeriya da suka zana jarabawar da su duba sakamakon jarabawa
Wata jarida mai wallafa rahotanni da labarai da suka shafi harkokin addinin Islama, ta fitar da jerin wasu shugabanni Musulmai guda biyar da ta ce sun taka muhimmiyar rawa a bangaren nuna halayen shugabanci da jagoranci nagari.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandari, JAMB ta tsayar da ranar 13 ga watan Janairu a matsayin ranar da za ta fara sayar da takardar sha’awar zana jarabawar na shekarar 2020 ga dalibai masu sha’awa.
Za a sakewa jarrabawar WAEC ta kammala makaranta tsari bisa dukkan alamu inda shugaban hukumar ya ce a na yunkurin fara amfani da gafaka. WAEC za ta yi koyi da JAMB wurin shirya jarrabawar ta.
JAMB
Samu kari