JAMB
JAMB ya bayyana cewa Zakari ya zana jarabawar ne a jihar Ogun, kima ya sha gaban Adekunle Jesufemi daga jihar ogun wanda ya samu maki 358, Alikah Oseghhale daga jihar Edo da ta samu 357 da Ademola Adetola daga jihar Ogun mai maki
A wani sabon rahoto da hukumar JAMB ta fitar a ranar da ta gabata ya bayyana cewa, hukumar ta rike sakamako 111, 981 na jarrabawar wasu dalibai menama shiga jami'o'i a sanadiyar shakku da kuma tantama da sai ta tsananta bincike.
Tun kafin jarabawar ne majiyar NAIJ.com ta ruwaito hukumar JAMB na fadin ba zata yi garajen sakin sakamakon jarabawar ba har sai ta kammala binciken kwakwaf tare da tantance cibiyoyin jarabawar da dalibai suka zana jarabawar ta JA
A kokarin da hukumar JAMB ta ke na ganin ta kyautata harkar jarrabawar UTME, hukumar ta ce zata fito da wata sabuwar hanyar fasaha wacce zata bawa dalibai masu rubuta jarrabawar shiga makarantar gaba da sakandare damar yin...
Hukumar rubuta jarabawar shiga jami'a da kwalejojin ilimi (JAMB) ta gargadi iyayen daliban da za su rubuta jarabawar JAMB na shekara 2018 da su kauracewa duka cibiyoyin rubuta jarabawar JAMB a fadin kasar baki daya.
Hukumar gundanar da jarabwar shiga jami’a a Najeriya (JAMB) ta sanar da ranar da zata fara sayar da form din jarabawar shiga jami'a na shekara 2018 da za gudana
Da alamu dai cewa Hukumar JAMB mai gudanar da jarrabawar shiga makarantu na gaba da Sakandare za ta rage makin da ta saka a wasu Jami'o'in.
Kimanin kaso 53 (bisa 100) suka samu nasara a Jarabawar WAEC da aka rubuta na shaidar kammala karatun sakandare na Afrika ta yamma (WASSCE)
Hukumar JAMB ta fitar da sabon tsarin shiga makarantun gaba da Sakandare bayan ta gama wani taron kara ma juna sani karkashin ministan ilmi.
JAMB
Samu kari