Dino Melaye
Smart Adeyemi ya ce dole a kawo dokoki masu tsauri irinsu yanke hannu idan ana so a daina sata. Ya ce dokokin shari’a da Injila ne kawai za su yi maganin sata.
Sanata Dino Melaye, tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltan Kogi ta yamma ya bayyana cewa ya gargadi Buhari kan yaki da rashawar Magu amma ya yi biris da shi.
APC ta nuna wata hujjar da ke fallasa cewa manyan PDP su na da alaka da Hushpuppi. An alakanta Jagororin PDP da gawurtaccen ‘dan damfarar nan watau Huspuppi.
Sanata Dino Melaye ya wallafa wani bidiyonsa sabo inda yake kwasar nishadi tare da yi wa dakataccen shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole habaici da ba'a.
Kotu ta yi watsi da shari’an Sanata Dino Melaye wanda gwamnatin tarayya ta shigar a kan zarginsa da ake yi da bai wa rundunar 'yan sandan Najeriya bayanan bogi.
A jiya Lahadi ne Dino Melaye ya tsallake rijiya da baya, an sake kokarin kashe ‘Dan siyasar. Dino Melaye ya na ganin ta kansa bayan an sake yunkurin hallaka sa.
Dino Melaye ya ce ba zai saida motocinsa ba, addu’a ma ya ke yi ya samu kudin karo su, duk da ba ya Majalisar dattawa bayan ya sha kashi a zaben Kogi ta Yamma.
Dino Melaye ya bayyana cewa Najeriya ta siyar da danyen man fetur tsawon shekaru 64 amma ta gaza ciyar da al’ummanta na makonni biyu a lokacin da aka rufe kasar
Sanata Dino Melaye ya shigar da karar kakaakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila gaban kotu kan kudurin dokar hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa NCDC.
Dino Melaye
Samu kari