Dino Melaye
Ga dukkan alami Dino Melaye, wani tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya fara fuskantar abubuwa kamar kowa bayan tsohon dan majalisar ya je shafin zumunta don yin korafi a kan abun da ya yi wa lakabi da “nauyin bukatu”.
Da yake mayar da martani, Melaye ya ce yana sha'awar sayen motoci kuma bai kamata hakan ya zama matsala ga kowa ba. "Kowa yana kashe kudinsa ne a kan abinda yake so. Ni burina shine na mallaki motocin kece raini. Masu tsafi suna
Kamar yadda ya rubuta a kasan hotunan, "kada ku tambayeni ta yaya. Ku tambayi Ubangiji da ya dafa min. Ina matukar godiya... Dino Melaye na godiya gareka a kodayaushe. A yau ina kara gode maka don jin kan ka na da tarin yawa."
Yan Najeriya sun yi diran angulu a kan tsohon Sanatan mazabar jahar Kogi ta yamma, Sanata Dino Melaye sakamakon yadda yake ma jama’a gadara tare da kwalelen arzikin daya mallaka, arzikin da suka ce nasu ne ya kwasa.
Dino Melaye ya fadi abin da ya sa ya shiga fim, ya ce ya kware a harkar wasan kwaiwkwayo. A cewarsa, gyara tarbiya da halayya ta sa ya shiga wasan kwaikwayo.
Duk da cewa zaben 2019 ya zo ya tafi, abubuwan mamaki da yawa sun faru a lamurran siyasar Najeriya. A kowanne zabe a duniya, jam’iyyun siyasa da magoya bayan su ne suke kara karfrin guiwa a karshen zaben, daga nan kuma ake gane wa
Sanannen dan siyasar Najeriya kuma Sanata a majalisar dattawan kasar nan har sau biyu, Dino Melaye, an karramashi da kyautar ‘Gwarzon shekara” a ranar Lahadi. Wata jaridar yanar gizo mai suna ‘Kwararafa Reporters' ce ta karrama ts
Mun jero abubuwan da za su a rika tuna Dino Melaye wanda su ka hada da rikici da Mai dakin Tinubu, hayaniya da DSS da ‘Yan sanda, kai Melaye ya na cikin wadanda aka taba dakatarwa daga majalisa tun 2010.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan ya rantsar da sabon Sanatan jam’iyyar APC dake wakiltar mazabar Kogi ta yamma a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Smart Adeyemi.
Dino Melaye
Samu kari