Dino Melaye
Tsohon sanata, Dino Melaye, ya ce ba zai hana 'yan Najeriya yada hotunan da ya dauka tare da wani dan damfara Ramon Abass wanda aka fi sani da Hushpuppi ba.
Tsohon sanata Dino Melaye, ya bayyana kammala digirin digirgir bayan da aka zarge shi da kin kammala karatunsa a shekarun da suka gabata a yayin wata zama.
A cikin kwanakin nan ne wani dillalin motoci a Instagram mai suna Unique Motors, yayi kira ga tsohon sanatan tare da yin ikirarin cewa yana bin shi wasu kudi.
Dino Melaye, tsohon sanatan da ya taba wakiltar Kogi ta yamma, yace shugaban kasa Muhammadu koyaushe baya nan kuma bashi da lokaci. Jaridar TheCable ta ruwaito.
Tsohon Sanata, Dino Melaye ya roki Shugaba Muhammadu Buhari ya mika mulki ga Mataimakinsa, Yemi Osinbajo yayin da yake shrin tafiya zuwa Landan don duba lafiya.
Dino Melaye, tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya soki mambobin jam’iyyar APC da ke tururuwar fitowa a fadin Najeriya don sabonta rijistarsu a yanzu.
Dino Melaye, tsohon sanatan da ya wakilci jihar Kogi ya janyo mahawara mai zafi daga yan Najeriya a kafar sada zumunta bayan ya wallafa bidiyon asibitin rakuma.
Tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta yamma, Dino Melaye, ya shiga kungiyar maza matsolaye da aka kafa kwanan nan, The Nation ta wallafa.Ya wallafa bidiyo.
Tsohon Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma, ya gargadi Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan yunkurin kama limamin Katolika na Sokoto, Mathew Kukah saboda sukarsa.
Dino Melaye
Samu kari