Dino Melaye
Gwamnan jihar Kogi, kuma dan takarar shugabancin gwamnan jihar Kogi karkashin jam'iyyar APC, Yahaya Bello, ya bayyana a wanda ya lashe zaben jihar a karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi.
Sakamakon zaben da aka bayyana a kananan hukumomin Kogi ya nuna Gwamna Yahaya Bello mai neman tazarce ya yi wa PDP da SDP raga-raga a Mahaifarsa.
Kowa dai ya san cewa Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta yamma, Sanata Dino Melaye dan dirama ne, yanzu haka dai Sanatan yana nuno kwarewar shi a harkar fim, bayan an nuno shi a wani sabon fim da ya fita na kamfanin fina-finai na...
Sanatan jihar Kogi ta Yamma wanda aka dakatar daga kujerar shi makonnin da suka gabata, kuma wanda ya sha kasa a zaben fidda gwani na gwamnan jihar Kogi a jam'iyyar PDP, wato Sanata Dino Melaye, yayi wata magana akan mutanen da...
Sanata Dino Melaye ya nesanta kanshi daga wani alkawari da yake nuni da yace zai bayar da motoci guda goma idan har Atiku ya samu nasara akan Buhari a kotu. Wani shafin Twitter da yake nuni da kamar na Sanatan ne yayi alkawarin...
Sanata Dino Melaye ya mayarwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari martani akan rubutun da ya wallafa a Twitter akan harin da ake kai wa 'yan Najeriya a kasar Afrika ta Kudu. Ya shawarci shugaban kasar ya jagoranci zuwa kasar koda...
Sanata maiwakiltan yankin Kogi ta yamma, Dino Melaye ya karyata cewar yana so ya fito a matsayin mataimakin gwamnan wani tsohon gwamnan jihar, Captain Idris Wada.
Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta yamma, Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa hukuncin da kotu ta zartar na cewa sai an sake gabatar da zaben kujerarsa ta Sanata bai dame shi ba ko kadan. Dino ya kara da cewa dama tun farko koda...
Sanata Dino Melaye mai wakiltan yankin Kogi ta Yamma a majalisar dattawa, a ranar Laraba, 31 ga wata Yuli, ya ziyarci babban birnin jihar a yunkurinsa na son tsayawa takaran gwamnan jihar.
Dino Melaye
Samu kari