Peter Obi
A labarin nan za a ji cewa Peter Obi da ke takarar shugaban kasa a 2027 ya nanata cewa wa'adi daya kawai zai yi idan an zabe shi, ya fadi dalili.
Sansanonin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun musanta rahotannin rikicin neman mukamai a kwamitin yaƙin neman zaɓen jam'iyyar NDC na shekarar 2027.
Dan takarar NDC, Peter Obi ya musanta cewa ya nemi sojoji su ƙi ƙarin albashin da Bola Tinubu ya yi ba, yana mai cewa rahoton ƙarya ne ba gaskiya ba.
Ƙungiyar G-100 ta shirya taron haɗin kan jam’iyyun adawa a Abuja ranar 18 ga Agusta 2026 domin ƙarfafa haɗin gwiwa gabanin zaɓen 2027 da ke tafe.
Shugabannin al’ummar Arewa da ke zaune a jihar Anambra sun karyata zargin cewa Peter Obi ya nuna musu wariya ko ya rushe masallaci a lokacin mulkinsa.
Mambobin jam'iyyar NDC da ke fushi sun yi watsi da kwamitin sasanta mambobi na Pat Utomi da Buba Galadima, suna cewa yaudara ne ba tare da adalci ba.
Rikicin da ke tsakanin Olusegun Obasanjo, da tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, ya taka rawa wajen rarrabuwar kawuna a cikin gamayyar adawa a ADC.
Kalaman Peter Gregory Obi cewa ya kai ziyara dukkan makarantun sakandaren Anambra sun jawo muhawara a kafafen sada zumunta, inda wasu suka goyi bayansa.
KNN ta bayyana shirinta na dakile sayen ƙuri'u a Kudu maso Gabas da ƙarfafa fitowar masu zaɓe, ta sake yin alkawarin samar da kuri'u miliyan biyar ga Obi/Kwankwaso
Peter Obi
Samu kari