Peter Obi
Bayan hare-haren da yan bindiga suka kai kananan hukumomin Bokkos da Barkin Kadi na jihar Filato, yan siyasa sun fara kai ziyara, ciki harda Shettima da Peter Obi.
Sabuwar rigima ta ƙara ɓallewa a jam'iyyar Labour Party yayin da wasu shugabanni na tsagin Lamidi Apapa suka ci na jaki a jihar Edo ranar Jumu'a.
'Yan takaran LP, PDP da NNPP da su ka rasu a 2023 sun hada da Farfesa Uche Ikonne. ‘Yan bindiga su ka kona ‘dan takaran Sanatan LP a Enugu a bana, Oyibo Chukwu.
A nazarinmu na shekarar 2023, mun duba 'yan siyasan da za a dade ana jinjina masu a Najeriya. A ciki akwai Rabiu Kwankwaso da Peter Obi da su ka nemi mulki.
A shekarar 2023 fastoci da dama sun yi hasashe kan abubuwan da suka ce Allah ya gaya musu za su faru. Sai dai a cikin hasashen na su akwai wadanda ba su faru ba.
Shekarar 2023 ta kafa tari sosai a bangaren siyasar Najeriya. Yan siyasa da dama sun sauya sheka gabannin babban zaben kasar domin cimma kudirinsu a siyasa.
Jerin sunayen yan siyasar Najeriya mafi shahara a 2023 ya hada da wadanda ke da tasiri a siyasa da kuma wadanda ke da tarin mabiya a lokacin zabe.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Legas a yau Talata inda ta tanadi hukunci kan shari'ar da LP da PDP ke kalubalanta.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya zargi gwamnatin Tinubu da yi masa barazana domin hana shi sukar da yake yi.
Peter Obi
Samu kari