Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa na PRP, Donald Duke, ya yi alkawarin goyon bayan duk wani dan takarar ’yan adawa da zai fito daga tsarin hadaka a zaben 2027.
Peter Obi ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi wa ’yan Najeriya cikakken bayani kan batutuwan da suka shafi tarihinsa, musamman karatunsa da aka jima ana magana.
Hukumar INEC ta musanta zargin NDC na sauya 'yan takararta a jihar Anambra, tana mai cewa jam'iyyu ne ke da ikon zaɓar da gabatar da 'yan takara.
Jam’iyyar NDC ta zargi hukumar INEC da wallafa sunayen ‘yan takarar da ba ta tsayar ba a zaɓen 2027, musamman a Anambra, tare da barazanar zuwa kotu.
Jam’iyyun adawa za su taru a Abuja domin tattauna haɗin kai da dabarun kayar da Tinubu a 2027, yayin da PDP ta ƙi shiga taron da G-100 ta shirya.
Sheikh Haliru Maraya ya gargadi ‘yan siyasa kan alkawuran 2027, yana mai cewa dawo da tallafin man fetur na iya kara jefa tattalin arzikin Najeriya cikin matsala.
KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
Wata kungiyar goyon bayan Bola Tinubu ta Kudu maso Gabas ta shirya gana da Ohanaeze da dattawan Igbo domin roƙon Peter Obi ya janye daga takarar 2027.
Hukumar DSS ta ƙara tsaro ga Atiku Abubakar, Peter Obi, Rotimi Amaechi da Rabiu Kwankwaso gabanin zaɓen 2027, yayin da INEC ta wallafa jerin ’yan takarar jihohi.
Peter Obi
Samu kari