Peter Obi
Peter Obi ya sake bayyana goyon bayansa ga cire tallafin man fetur, yana cewa kuɗin da aka samu ya kamata a zuba su cikin ayyukan da za su amfani talakawan Najeriya.
Sansanonin Atiku Abubakar da Peter Obi sun yi watsi da shirin ɗan takarar adawa guda a shekarar 2027, duk da goyon bayan haɗin gwiwar jam’iyyun adawa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa burinsa Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran yan adawa su gaza samun sukuni har babban zaben 2027 da ke tafe.
Peter Obi ya kalubalanci ’yan takarar shugaban kasa na 2027 da su fito gaban ’yan Najeriya, su kare tarihinsu tare da bayyana shirinsu ga kasar..
Nigerian Democratic Congress ta bukaci Atiku Abubakar ya janye daga takarar shugaban ƙasa ta 2027 tare da mara wa Peter Obi baya domin ƙarfafa ’yan adawa.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana shirinsa na haɗa gwiwa da Peter Obi a zaben 2027 don ceto Najeriya. Ya nuna cewa haɗin kanta ya fi buƙatar kansa muhimmanci.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci 'yan Najeriya su mara wa tikitin Obi-Kwankwaso da jam'iyyar NDC baya a zaben 2027 domin kawo sauyi a Najeriya.
A wata hira da aka yi da shi, Ayo Fayose ya ce Peter Obi nagari ne amma ba shi da damar cin zaben 2027 saboda rabuwar kan 'yan hamayya mai hana nasara.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NDC ta ce za a ga salo da dabaru wajen tabbatar da cewa an samu abin da ake nema a zaben 2027 mai zuwa.
Peter Obi
Samu kari