Peter Obi
Nyesom Wike ya bayyana dabarun da shi da abokansa suka yi wajen rage damar Atiku da Obi a 2023, tare da bayyana dalilin da ya sa yake goyon bayan Tinubu a 2027.
Gidauniyar Igbo Heroes and Icons Foundation ta bukaci jam’iyyun adawa su amince da Peter Obi a matsayin ɗan takarar haɗin gwiwa na zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
NDC ta yi watsi da jerin sunayen 'yan takarar jihar Anambra da INEC ta wallafa, tana mai zargin cewa an shigar da su ne ta bayan fage ba tare da amincewarta ba.
Jigon NDC Ibrahim Abdulkarim ya bambanta burin Tinubu, Atiku da Peter Obi, yana cewa wasu na neman mulki ne yayin da Obi ke neman damar yi wa Najeriya hidima.
Minista Nyesom Wike ya ce zai zama farkon wanda Atiku Abubakar ko Peter Obi za su far wa idan Bola Tinubu ya sha kaye a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana fatansa kan makomar Najeriya, yana cewa haɗin gwiwarsa da Peter Obi na da nufin rage talauci da inganta rayuwar ’yan ƙasa.
Jakadan Najeriya mai jiran gado, Reno Omokri, ya ce akwai bayanan dukkan ’yan takarar shugaban kasa a zaben 2027 a Hukumar Binciken Manyan Laifuffuka ta Amurka (FBI)
Sakataren yaɗa labarai na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya ce ra’ayin Peter Obi kan tallafin mai na iya kawo cikas ga haɗin gwiwar jam’iyyun adawa
Hasashen kungiyar PIG ya nuna Atiku Abubakar zai lashe jihohi tara a 2027, yayin da Bola Tinubu ke kan gaba da 20, Peter Obi kuma da jihohi takwas.
Peter Obi
Samu kari