Peter Obi
Pat Utomi zai jagoranci tattaunawa da Atiku, Obi da wasu ’yan takarar adawa domin neman hanyar samar da ɗan takara guda a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Obidient Movement ta nemi INEC ta yi bayani kan inda Shugaban Hukumar Joash Amupitan yake da kuma dalilin da ya sa Rhoda Gumus ta wakilce shi a wani taro.
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙalubalanci Peter Obi kan ikirarinsa na barin Anambra ba tare da bashi ba, ta nemi ya janye daga takarar 2027 idan an tabbatar da akasin haka.
Wasu ’yan gwagwarmaya sun ƙaddamar da gangamin Tinubu Must Go (TMG), yayin da suke kira ga haɗin kan ’yan adawa kafin zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Ayo Fayose ya ce Shugaba Bola Tinubu zai samu sama da ƙuri’u miliyan 12 a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027, kuma zai doke Atiku Abubakar da Peter Obi
Peter Obi ya bukaci Jami’ar Najeriya da ke Nsukka ta fitar da bayanan karatunsa, yana cewa ba ya adawa da binciken cancantarsa gabanin zaɓen 2027.
Kwamishinan jihar Edo, Kassim Afegbua, ya ce Tinubu zai lashe zaben 2027, Atiku ya zo na biyu, Peter Obi na uku, yayin da ya yi watsi da sauran ‘yan takara.
Peter Obi da Seyi Makinde sun kara kusantar juna yayin da ake rade-radin kafa kawancen 'yan adawa, amma bambance-bambancen jam'iyyu na iya zama kalubale.
Gwamnatin Anambra ta bayyana cewa tana tsaka da biyan tarin basussukan da gwamnatocin baya suka ciyo, ciki har da na tsofoffin gwamnoni Peter Obi da Willie Obiano.
Peter Obi
Samu kari