Peter Obi
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa PDP ta fara nazari kan yiwuwar bai wa Jonathan ko Peter tikitin takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya nuna cewa akwai yiwuwar Goodluck Jonathan da Peter su dawo PDP don yin takara a 2027.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Abia, Ude Chukwu ya gabbatar da shiga jam'iyyar LP mai mulkin jihar a hukumance, ya yaba da salon mulkin gwamna Alex Otti.
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta yi martani kan zargin da Sanata Datti Baba-Ahmed, ya yi kan cewa tana yaudarar 'yan Najeriya. Ta bukaci ya shigo cikinta.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar LP, Datti Baba-Ahmed, ya bayyana cewa hadakar 'yan adawa ta ADC na yaudarar 'yan Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta caccaki manyan 'yan adawa bayan rahoton habakar kudin ajiyar Najeriya. Bayo Onanuga ya ce maganar 'yan kifar da Tinubu ne a gabansu.
A labarin nan, za a ji yadda wani jagora a APC, Dominic Alancha ya gano matsaloli uku da za su iya jawo wa jam'iyyarsa asarar kujerar Shugaban Kasa a 2027.
Hukumar zabe ta kasa watau INEC ta ayyana dan takarar LP, Bright Emeke Ngene wanda ke zaman gidan yari a matsayin wanda ya lashe zabe dan majalisa a Enugu.
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta kore fargabar da yan Najeriya ke yi game da tarwatsewar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rotimi Amaechi kafin babban zaben 2027.
Peter Obi
Samu kari