Peter Obi
Jigo a siyasar Kudancin Najeriya, Doyin Okuoe ya ce bai kamata wani dan Arewa kamar Atiku Abubakar ya karbi mulki a hannun shugaba Bola Tinubu ba a 2027.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya amince da ba sarakunan gargajiya N250,000 duk wata domin taimaka musu wurin gudanar da ayyukansu da dakile matsalolin tsaro.
Wani dan Majalisar Tarayya daga jihar Plateau, Ajang Iliya ya koma jam'iyyar APC a yau Alhamis 12 ga watan Disambar 2024 wanda hakan ya jawo tarzoma a majalisar.
Jam'iyyar APC ta gargadi 'yan adawa cewa haɗin gwiwar Atiku Abubakar da PEter Obi ba zai yi tasiri a 2027 ba, tana mai cewa Bola Tinubu zai sake yin nasara.
An yi ce-ce-ku-ce da musayar yawu a zaman Majalisar wakilai yau Talata a lokacin da Hon. Dalyop Chollom ya sanar da ficewa daga LP zuwa jam'iyyar APC.
Hadimin Atiku Abubakar ya tabbatar da cewa tsohon mataimakin shugaban kasa yana shiri da Peter Obi domin gyara kura-kuran da suka tafka a zaben 2023.
Paul Ibe, mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa ya ce haɗa kan maoi gidansa Atiku Abubakar da Peter Obi zai kawo karshen mulkin APC.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Ismael Ahmed ya bayyana kuskuren da Atiku Abubakar da Peter Obi suka yi a zaben shugaban kasa na shekarar 2023.
Peter Obi na da damar kayar da Tinubu a 2027. Nana Kazaure ta ce farin jininsa ya ƙaru saboda gazawar Tinubu. Matasan sun ƙara goyon bayan Obi sosai.
Peter Obi
Samu kari