Peter Obi
Yayin da ake alakanta ganawar Atiku Abubakar da Peter Obi da siyasar 2027, hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa ya yi magana kan ganawar inda ya musanta.
Shugaban kungiyar 'Citizens Coalition', Kelly Agaba ya magantu kan hadakar jam'iyyun adawa a zaben 2027 inda ya ce Atiku da Obi sun shirya kwace mulkin Bola Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 a jam'iyyar LP, Peter Obi ya ziyarci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gidansa da ke jihar Adamawa.
Sanata daga jihar Abia, Enyinnaya Abaribe ya ce Peter Obi da zai yi rashin adalci da son zuciya ba da shi ya zama shugaban ƙasa a 2024, ya ce Tinubu ɗan son rai ne.
Masu amfani da soshiyal midiya sun durarwa Hon. Thaddeus Attah kan sanya hular shugaba Bola Tinubu alhalin yana dan jam'iyyar Labour. Ana zarginsa da cin amana.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya rabawa matasa 25 tallafin Naira miliyan 7.5 a garin Onitsha da ke jihar Anambra, a matsayin tallafin sana'a.
Jam'iyyar LP ta Peter Obi ta ƙaryata zargin cewa za ta y haɗaka da Bola Tinubu a zaben 2027. LP ta ce ba ta da niyyar yin haɗaka da Tinubu ko APC a zaɓen 2027.
Jam'iyyar LP ta ce ta dauko hanyar kwace mulkin Najeriya a hannun Bola Tinubu a zaben mai zuwa na 2027. LP ta ce sai ta shiga Aso Villa za ta huta a 2027.
Jam'iyyar LP ta bayyana cewa ta fara shirin da zai ba ta damar yin nasara a zaben 2027 ta hanyar amfani da matasa wajen neman hadin kan masu ruwa da tsaki.
Peter Obi
Samu kari