Peter Obi
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya yabi tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida bisa bayyana wanda ya ci zaben 12 ga watan Yuni, 1993.
Jam'iyyar LP na ci gaba da rasa jiga-jiganta ga APC da PDP, ciki har da Valentine Ozigbo, dan takarar gwamna, wanda ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar a Anambra.
Wani babban dan adawa a Najeriya ya ce sun fara hada kan 'yan adawa domin tunkarar APC da murya daya a zaben 2027. Za a saka Atiku da Obi a shirin.
Jam'iyyar LP ta bayyana shirinta na sake tsayar da tsohon gwamnan Anambra, Mr. Peter Obi takarar shugaban ƙasa don kara karawa da Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Okonkwo, wanda ya bar LP kwanan nan ya bayyana cewa har yanzu yana kan bakarsa cewa Tinubu, Atiku da Obi su hakura da mulkin Najeriya a zabe na gaba.
Yayin da ake ci gaba da hasashen hadakar jam'iyyun adawa, jam’iyyar LP ta bukaci PDP ta manta da shiga zaben 2027, tana mai cewa jam’iyyar ta rasa jagoranci.
An fara kulle-kulle domin tunkarar zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Nasir El-Rufai na daga cikin tsofaffin gwamnonin da ake ganin za su yi takara da Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Osun, Bisi Akande ya bayyana cewa magoya bayan Peter Obi sun so dakile fitowa takarar Bola Ahmed Tinubu, har sun kitsa zanga-zangar #EndSARS.
Peter Obi ya ce yana maraba da hadakar 'yan adawa domin tunkarar APC a zaben 2027. Ya ce dole hadakar ta kasance domin ceto Najeriya daga kuncin rayuwa.
Peter Obi
Samu kari