Peter Obi
Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) Peter Obi, ya yi tsokaci kan tallafin N8,000 na shugaba Tinubu domin rage raɗaɗin cire tallafi n fetur.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya musanta cewa yana shirin sake tsayawa takarar shugaban ƙasa a shekarar 2027.
A jiya Daniel Bwala ya firgita magoya bayan Peter Obi a Twitter, ya ce ana shirin raba kan LP ta hanyar ba wani ‘dan kwamitin LP-PCC mukamin Ministan tarayya
Jam'iyyar Labour ta buƙaci a gaggauta korar shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), sannan a kuma gudanar da bincike ƙwaƙwaf a hukumar zaɓen.
Malam Nasir El-Rufai yana da ra’ayin cewa zaben shugaban kasa ya koyawa mutane hankali, a cewarsa zaben 2023 ya kunyata masu ci da addini da kokarin kiristoci.
Hasashe kan shari'a tsakanin Tinubu, Atiku da Peter Obi ya janyowa dan rajin kare hakkin bil'adama, kuma mai sharhi kan harkokin siyasa Adeyanju Deji a shafins.
Wani limamin majami'a a Lagos, Bamidele Ilukholor Elijah ya gargadi dan takarar shugaban kasa, Peter Obi da ya yi hankali don ya yi mafarki ya gan shi a ankwa.
Shugaban jam’iyyar LP a Najeriya ya ankarar da magoya bayan Peter Obi, ‘ya ‘yan jam’iyyar APC sun fara shiri domin komawa filin zabe, za a maimaita zaben 2023.
Shehu Sani ya ce idan har hukuncin kotu bai kai nasara ga Tinubu ba, ya rasa shugabancin kasa, Allah ne kadai zai kare shi daga bakin tsohon shugaban Kaduna.
Peter Obi
Samu kari