Peter Obi
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, Babachir Lawal ya ce yana iya yin la’akari da zaben mai fafutuka kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore, a 2027.
A labarin nan za a ji dan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya a karkashin jam’iyyar NDC a jihar Delta, Julius Akbovoka ya ce yana jiran tsammanin sakamakon zabe.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana hadakar yan adawa a dandali daya ne kadai zai iya zama kalubale mai girma ga Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Shugaban kungiyar Obidients Movement, Yunusa Tanko, ya yi martani kan batun cewa Peter Obi, ya rusa masallaci lokacin da yake kan kujerar gwamnan Anambra.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya caccaki manyan yan adawar Najeriya da suka hada da Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso, ya kira su da makaryata.
Tsohon gwamnan Anambra, Mista Peter Obi ya bayyana cewa Rabiu Musa Kwankwaso ba zai zama "dan kallo" ba idan NDC ta lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya godiya da nuna jin dadi bayan nasarar samun tikitin takarar mataimakin shgaban kasa a jam'iyyar NDC.
Peter Obi ya bayyana Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin abokin takararsa bayan lashe tikitin shugaban kasa na NDC, tare da gabatar da manyan tsare-tsaren ceto Najeriya.
Jam'iyyara adaw ata NDC ta shirya taro na musamman domin tabbatar da Peter Obi a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben 2027 da ake tunkara.
Peter Obi
Samu kari