Peter Obi
Peter Obi ya yi zama tare da Jakadan ƙasar Switzerland zuwa Najeriya, Mr. Patrick Egloff. Ganawar ta maida hankali ne kan tafiyar ci gaban Najeriya.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce ayyukan, ƙarfin hali da hangen nesan Tinubu sun sa ba za a kwatanta shi da sauran masu neman shugabancin Najeriya a 2027 ba.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon gwamna a Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi kaca-kaca da tikitin Obi da Kwankwaso a zabe mai zuwa na 2027.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben shekarar 2027 da ke tafe, Peter Obi, ya bayyan kwarin gwiwar cewa ba zai sha kashi ba a zaben.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon 'dan takarar shugaban kasa a Najeriya Rabiu Musa Kwankwaso ya yi martani ga kalaman tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya hango yadda tikitin Muslim-Muslim zai yi wa takarar Bola Tinubu mummunar illa a 2027.
A labarin nan, za a ji tsohon ministan tsaron Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana mafitar da za su bi wajen kawo karshen rashin tsaro idan sun ci zabe.
Rabiu Kwankwaso ya ce Peter Obi zai cika alkawarin yin wa’adin shekaru hudu kacal idan ya lashe zaben 2027, yana mai cewa sun sanya yarjejeniyar a rubuce.
Fargabar da mutane ke da ita game da tikitin takara na Musulmi da Musulmi na jam'iyyar APC ita ce ainihin dalilin da ya sa Bola Tinubu ya sha kaye a Legas a 2023
Peter Obi
Samu kari