Peter Obi
A labarin nan, za a ji cewa Injiniya Buba Galadima ya bayyana wasu daga cikin dalilan da suka jawo aka hada kai tsakanin Peter Obi da Rabi'u Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya tuna wa mutanen Kudu yadda Arewa ta rika taimakonsu gabani da bayan yakin basasa a Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi ya ce da yiwuwar ya hakura da neman kujeralamba daya a Najeriya idan bai samu nasara a babban zaben 2027 ba.
Atiku Abubakar ya bayyana cewa janye ƙarin kudin WAEC da NECO nasara ce ga iyaye da ɗalibai, amma ya soki gwamnati kan yanke shawara ba tare da tuntuɓar mutane ba.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya yi barazanar daukar mataki kan Peter Obi idan bai biya tara da bayar a hakuri ga filin girgin Abuja ba.
Barazana ga rayuwar Peter Obi da tsare Nasir El-Rufai ya sa Rabiu Kwankwaso magana. Sanata Kwankwaso ya tuna wa gwamnati dole a yi wa kowa adalci.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar da ke takarar shugaban kasa a ADC ya bayyana takaicin yadda gwamnati ta dauki lamuran Obi da El-Rufa'i.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya karyata Peter Obi kan cewa ana barazanar kashe shi. Onanuga ya ce ba gaskiya Obi ya fada ba sam.
Limamin coci, Elijah Ayodele, ya yi hasashen cewa takarar shugaban kasa ta zaben shekarar 2027 za ta fi karkata tsakanin Bola Tinubu da Atiku Abubakar.
Peter Obi
Samu kari