Peter Obi
Fadar Shugaban Ƙasa da Sanata Adams Oshiomhole sun mayar da martani ga Peter Obi, suna caccakar kalamansa kan Bola Tinubu da kuma tafiyarsa ta siyasa.
Peter Obi ya ce ba zai yi wa ‘yan Najeriya alkawarin samar da wutar lantarki ta sa’o’i 24 a cikin shekaru huɗu ba idan aka zaɓe shi shugaban ƙasa.
A labarin nan, za a ji cewa Fadar Shugaban kasa ta fara fitar da bayanai da suka ci karo da kalaman da dan takarar shugaban kasa Peter Obi ya yi.
A labarin nan, za a ji cewa ata kungiyar Yarbawa ta bayyana cewa Olusegun Obasanjo ya na yi wa Bola Tinubu aiki ta hanyar hade Obi da Kwankwaso a zabe mai zuwa.
Peter Obi ya musanta zargin nuna wariya ga 'yan Arewa, yana mai cewa ya ɗauki nauyin Musulmai zuwa Hajji tare da tallafa wa makarantun Almajirai.
Peter Obi ya soki salon sadarwar Tinubu, yana mai cewa shugaban ƙasa ya kamata ya riƙa magana kai tsaye da ‘yan Najeriya kan halin da ƙasar ke ciki.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ba Bola Ahmed Tinubu shawara game da takarar a babban zaben 2027.
Yarjejeniyar wa'adi ɗaya tsakanin Peter Obi da mataimakinsa, Rabiu Kwankwaso ta raba kan ACF da MBF, yayin da lauyoyi suka ce ba ta da ƙarfin doka.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal ya yi hasashen cewa tikitin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na iya samun damar lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Peter Obi
Samu kari